June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin Nigeria ta sanar da karin farashin manfetir

1 min read

Kungiyar masu hada-hadar man fetur ta kasa ta sanar da Karin farashin man fetur daga Naira dari da arba’in da takwas da kwabo 50, zuwa dari da hamsin da daya da kwabo 56.
Wannan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar D.O Akala ya sanaywa hannu, yana mai cewa sun sami Karin ne tun daga kamfanin mai na kasa NNPC.
Ta cikin sanarwar D.O Akala ya kuma ce wannan Karin farashi zai fara aiki ne daga yau Laraba 2 ga watan Satumbar da muke ciki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *