June 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin Nigeria tayi karin haske game da bude Makarantu

1 min read

Gwamantin tarraya ta gargaɗi gwamnonin jihohi da kada su buɗe
makarantun jihohinsu, har sai gwamnatin tarraya ta bada umarnin
yin hakan.
Gwamnatin Nigeria zata tallafawa Makarantu masu zaman kansu
Shugaban kwamitin karta-kwana na fadar shugaban ƙasa da ke yaƙi
da cutar Corona kuma sakataren gwamnatin tarraya Boss
Mustapaha ne ya bayyana hakan, a wani taro da ya gudana kan
hanyoyin kaucewa cutar corona.
A cewar sa, ba daidai bane gwamnatocin jihohi su bude makarantu
ba tare sahalewar ta ba, sannan su ƙara shiri kan yadda za su kare
dalibai tare da malamasu.
Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i ta kasa ta ce dole sai gwamnati ta biya musu bukatunsu za’a bude Makarantu
Boss Mustapha ya kuma ce, lokacin buɗe makarantu bai yi ba, kuma
gwamnatin tarraya tana gargaɗin gwamnonin jihohi da kada su karya
dokar da ta bayar ta buɗe makarantu ba tare da sahalewar ta ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *