July 16, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

‘Yan Sanda sun ceto wata yarinya a unguwar Kuntau da aka kulle shekara daya a cikin wani gida

2 min read

Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam
ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake
zargin an ƙulle ta tun farkon shekarar nan a cikin gida, a unguwar
Kuntau layin Alfindiki da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano.
Mijin da ya kulle matarsa a gida har ta mutu yazo hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano
Yarinyar mai suna Favour ƴar shekaru 11 ta shaida wa ta shaidawa manema labarai cewa, ƙanwar mahaifiyarta ce ta ɗauko ta, tun daga jihar
Taraba, kuma ta kulle ta ba tare da bata damar zuwa ko ina ba.
Wata maƙociyar gidan da abin ya faru ta ce, gidan ya jima a rufe sai
dai kawai, lokaci zuwa lokaci suna ganin ana zuwa a buɗe shi.
Mijin da ya kulle matarsa a gida har ta mutu yazo hannun Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano
Wata maƙociyar gidan da abin ya faru ta ce, gidan ya jima a rufe sai
dai kawai, lokaci zuwa lokaci suna ganin ana zuwa a buɗe shi.

Jaridar bustandaily ta zanta da shugaban ƙungiyar
kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right
Network Malam Ƙaribu Yahya Lawal Kabara wanda ya ce yanzu haka
yarinyar da aka ceto tana hannun ƴan sandan Ɗorayi Babba domin
yin bincike.
Wani Liman a Kano ya kulle Dansa a gida shekara 15.
A kokarin mu zantawa ta da matar da ake
zargi da tsare yarinyar abin ya ci tura, sakamakon ba a same ta a
gida ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *