‘Yan masu a dai-dai ta sahu sun zargi Karota da cinye musu Miliyan 80-na’urar Turaka
1 min read
Hukumar Lura da zirga-zirgar abubuwan hawan ta Jihar Kano Karota ta ce, ta karawa masu baburan a dai-dai ta sahu wa’adin karbar na’urar Turaka.
Shugaban hukumar Baffa Babba Dan Agundi ne ya bayyana haka a yayin zantawarsu da manema labarai a a jiya.
Shaguna saba’in da Motoci 10 da dai-daitasahu 40 na mallaka da sana’ar Kunshi.
Baffa ya kara cewa karamusu wa’adin ya biyo bayan wani tsaiko da aka samu na fara rabawa masu baburan na’uran ta turaka.
Karota na karbar hudu 5000 a hannun mu a cewar masu babura mai kafa biyu-Kano
Masu Babura mai kafa uku dai sun zargi hukumar da karbi musu kudade batare da basu na’urar turakadin ba.
Sama da Naira Miliyan 80 hukumar ta karota ta karba a hannun masu baburan a nan Jihar Kano.