June 13, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ma’aikata a Jihar Katsina na zargin gwamnati da tauye musu hakki

1 min read

Ma’aikata a jihar Katsina na kokawa kan yadda gwamnatin jihar ke mayar da tsofaffin manyan sakatarorin bakin aikinsu ba bisa ka’ida ba.
Ma’aikatan dai sun ce yin hakan na danne masu damar kai wa muƙamin babban sakataren a aikin gwamnati.

A cewar ma’aikatan hakan tauye musu hakkinsu ne na fatan zama manyan sakatarorin.

Nun yi kokarin jin tabakin hukumomin da abin ya shafa amma hakan bai samu ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *