April 23, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Wani matashi a unguwar Hotoro ya yankewa wani yaro makobaro

1 min read

Lamarin ya faru ne a unguwar Hotoro a jihar Kano,bayan da matashin ya umarci yaron da ya siyo masa ruwa,al’amarin da yaron yaki yi.

Hakan ne ya sanya matashin daukar wuka domin yan kawa yaron makobarankamar yadda wasu matasa wanda lamarin ya faru akan idonsu suka shaidawa jaridar bustandaily.

Yanzu haka dai yaron na babban asbitin Murtala dake nan kano domin ceto rayuwar yaran.

Haka zalika munyi kokarin jin tabakin kakakin rundunar ‘yan sandan jihar kano DSP Abdullahi Haruna Kiwa domin jin tabakinsu,sai bamu sami nasarar samunsa ba.

Rahotanni dai na nuni da cewa yanzu haka likitoci goma ne suke duba lafiyar yaran a asbitin Murtala.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *