September 22, 2023

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta tsunduma yajin aiki

1 min read

A yau Litinin ne kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta tsunduma yajin aiki,a sakamakon rashin samarwa da likitocin kayan aiki da kuma kin
biyansu kudadensu.

A ziyarar da jaridar bustandaily ta kai asbitin koyarwa na Aminu Kano muntar da asbitin a garkame,a gafe guda tarin marasa lafiya suna jibge batare da zuwan wani likita ba.

To sai marasa lafiya da dama sun shaida mana cewa, sukan basu san da yajin aikin ba.

Haka zalika sun bukaci gwamnatin Nigeria data kawo karshen matsalar musamman ganin mayuwacin halin da al’umma kan iya fuskanta a sakamakon yajin aikin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *