Rundunar sojin Najeriya ta kashe mayaƙan Boko Haram da na ISWAP yayin wani harin da ta kai musu a ranar...
Year: 2021
Cikin wata sanarwa da kungiyar ta fitar a babban birnin tarayya Abuja a yau Alhamis ta ce gwamnatin tarayya bata...
Saudiyya ta dakatar da jiragen da ke shiga ƙasar daga Najeriya saboda ɓullar sabon nau'in cutar korona na Omicron. Bustandaily...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta aika wa Fadar Shugaban Ƙasa wasiƙar da batutuwan da Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe ya...
Wani dan siyasa a Kano yayi kokarin baiwa wani dan jarida Naira miliyan daya,domin boye zargin da ake masa na...
Kungiyar Malaman jami'o'in ta ce rashin cika alkawarin biyu biya su hakkin nasu ne zai haddasa ya jin aikin. Tun...
Kungiyar masu shagunan siyar da magani wato Chemist ta ce tana tana iya kokarinta wajan ganin ta fitar da batagari...
Likitoci a fannin lafiyar kwakwalwa sun ce matsananciyar damuwa na janyo kisan kai da shaye-shayen miyagun kwayoyi a tsakanin al'umma....
Shaharrriyar Jami'ar nan dake Ƙasar Jamhuriyar Benin Esaye na sanar da daliban Nigeria cewa ta shirya gudanar da jarabawar scholarship...
.. Ƴan sanda a jihar Kano sun kama mutum 13 da ake zargin ƴan daba ne waɗanda ke da hannu...