May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Buhari ya saka hannu kan dokar bunkasa ƙananan sana’o’in latironi BUHARI Shugaba

1 min read

Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar bunkasa ƙananan sana’o’in latironi.

Buhari ya sanya hannun ne yau Laraba a fadarsa da ke Abuja.

Daga yanzu dai ta zama doka a Najeriya ta 2022 wanda ofishin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa da kuma na ministan sadarwa da ci gaban tattalin arzikin intanet suka bijiro da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *