May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

LABARI DA DUMI DUMI: Hukumar KNUPDA a jahar Kano ta shirya tsaf don rusa gidan mawaƙin siyasar Nan Dauda Adamu Abdullahi Wanda akafi sani da Rarara

1 min read

Idan za’a iya tunawa a kwanakin baya hukumar ta KNUPDA tafitar da sanarwar dake nuni da cewa ta gano cewa gidan mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara an gina shi ne akan hanyar ruwa kuma ba bisa ƙa’ida ba.

Al’ummar kasa, musamman Yan jihar Kano na alakanta Wannan abubuwan dake faruwa da mawaƙin sakamakon wakar daya fitar Mai suna #LEMA TASHA KWAYA” Wanda akajiyo Yana ambatar Wani Suna ‘Hankaka” Wanda Al’ummar jihar ke cewa da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yake.

Abdussamad Ishaq

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *