May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotu ta ƙwace wasu kadarorin Diezani Alison-Madueke a Abuja

1 min read

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja babban birnin Najeriya ta bayar da umarnin ƙwace gidaje biyu, tare da motocin alfarma guda biyu na tsohuwar ministar man fetur Diezani Alison-Madueke.

A wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Tuwita hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasar EFCC ta ce gidan tsohuwar ministar mai lamba 1854 a kan titin Mohammed Mahashir, da kuma dayan mai lam 6 Aso Drive, na a unguwannin Maitama da Asokoro da ke Abuja babban birnin kasar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *