May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jam’iyyun siyasa sun amince da matakin INEC na amfani da na’urar tantance masu zaɓe

1 min read

Majalisar jam’iyyun siyasa a Najeriya ta amince da matakin da hukumar zaben kasar ta dauka na amfani da na’urar tantance masu kada ƙuri’a da aka fi sani da BVAS a babban zaben da ke tafe.

A yau ne hukumar zaben ta yi zama da jam’iyyun siyasar, inda ta yi musu bayani a kan shirin da take yi wa zabe.

Honarabul Muhammad Lawan Nalado shi ne shugaban jam’iyyar Accord na kasa, kuma ya yi wa Ibrahim Isa karin bayani a kan batutuwan da suka tattauna:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *