May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gawuna – Garo kwamitin yakin neman zaben Gawuna Garo na gayyatar Yan kasuwa zuwa taron kaddamar wakilan Kasuwanni 72

1 min read

Kwamitin Yan kasuwa na Yankin neman zaben Gawuna Goro bangaren Kano ta Tsakiya karkashin jagorancin Youths Leader Gawuna Garo Kano Central Honorable Faizu Alfindiki.

Na gayyatar Babban taronta na kaddamar da shugabannin wakilan kasuwanni 72 na jihar Kano bangaren Kano ta tsakiya a madadin Shugaban kwamitin yan kasuwar Alhaji umar Ladiyo wanda ke kira ga yan kasuwa Gawuna Garo Sak.

Za’a dai gudanar da taron ne a ranar Lahadi 06 ga watan Nuwambar 2022.
Da misalin karfe 3:00 na Rana.

A dakin taro na Afficent dake 84 Sultan Road Nasarawa G.R.A

A shirya da wuri kada a mbakara.

Wannan sako ne daga sakataren yakin neman zaben Gawuna Garo kuma SSA Kantin kwari Alhaji Usman Auwal Nagoda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *