July 12, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yadda gobara ta tashi a kasuwar Onitsha

1 min read

An tafka hasarar miliyoyin naira sanadiyyar gobara da ta tashi a kasuwar sayar da sanadarai da ke Onitsha.

Haka nan bayanai na cewa an samu asarar rayuka kimanin huɗu, sai dai babu sanarwar rasa rai a hukumance.

Gobarar ta tashi ne bayan fashewar sanadarai a wani shago, lamarin da haifar da tashin wuta.

Ma’aikatan kwana-kwana sun garzaya wurin da lamarin ya faru, inda suka taimaka wajen kashe gobarar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *