May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shugaba Buhari ya tura wa majalisa kasafin kuɗin Abuja

1 min read

,
Cikin ƙudurorin har da na yin gyara ga dokar da ta kafa hukumar da ke sauraron koke-koken jama`a.

Sauran ƙudurorin da shugaban ya tura sun haɗa da kasafin kuɗin Abuja, babban birnin tarayya.

Sai kuma kasafin kuɗi na hukumar raya yankin Neja-Delta.

Majalisar wadda ba kasafai take zama a ranar Litinin ba, ta yi zaman ne domin ta bai wa mafi yawan `yan majalisar damar halartar ƙaddamar da yakin neman zaɓen ɗan takarar jam’iyyar APC na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, wanda za a yi ranar Talata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *