May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gobara ta tashi a kasuwar Singa da ke Kano

1 min read

Gobara ta tashi a kasuwar kayan masarufi ta Singa da ke Kano a arewacin Najeriya.

Kawo yanzu dai ba a san musabbabin tashin wutar ba, to sai dai wani mai shago a kasuwar ya shaida wa BBC cewa wutar lantarki ce ta haddasa tashin gobarar
,
Kawo yanzu wutar na ci , yayin da jami’an kashe gobara ke kokarin shawo kan wutar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *