May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Akwai yiwuwar janye dokar haramtawa Adaidaita Sahu bin wasu manyan titunan jihar Kano

1 min read

Dan takarar Gwamnan Kano Dakta Nasir Yusuf Gawuna ya ce Al’umma suyi hakuri akwai yuwuwar zanje dokar hana Babura masu kafa uku zirga-zirga a wasu daga cikin titunan Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *