May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Qatar – Kasar Marocco ta yi waje da kasar Portugal

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta kasar Marocco ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Portugal da ci 1:0 a wasan cin kofin duniya na Qatar.

Kasar Portugal ta lailaya leda sosai amma ta gaza cin ko kwallo daya.

Yan kasar Morocco dai suna ta murna a filin wasan na kasar Qatar .
Cin wannan wasa da kasar Morocco ta yi ya kara wa nahiyar Afrika kima sakamkon yadda nahiyar bata tabuka wani abun azo a gani a wasannin da ake buga wa na cin kofin duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *