May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Yau Kotu zata yanke hukuncin karshe tsakanin Gwamnatin kano da Abduljabbar Nasir Kabara

1 min read

Yau kotu zata yanke hukuncin ƙarshe a shari’ar da take tsakanin gwamnatin Kano da malamin nan Sheik Abduljabbar Kabara.

Tun a ranar 16 ga watan Yulin shekarar 2021 ne gwamnatin Kano ta gurfanar da malamin a gaban babbar kotun shari’ar musulunci dake Ƙofar Kudu, bisa zarginsa da kalaman ɓatanci a kan Annabi Muhammad S A W.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *