May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Maidakin Gwamnan Kano Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje ta kaddamar da rabon tallafin Buhun Masara da bargunan sanyi wanda Babban Sakataren hukumar Jindadin Alhazai na Jihar Kano Abba Dambata ya samarwa al-umma

1 min read

An dai raba wadannan kaya ne guda 1000 da Kuma Barguna guda 1000 ga al-umma domin tallafamusu.

Hajiya Hafsat Abdullahi Umar Ganduje dai ita ce ta kaddamar da wadannan kayayyaki a jiya.

A yayin da shima shugaban majalisar Dokokin jihar Kano Hon Hamisu Ibrahim Cidari ya ya kasance a gurin taron.

Da take jawabi Maidakin Gwamnan ta yaba matuka da irin wannan taimako da Sarkin Noman Dambatta ke yi ga al’umma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *