May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hira ta musamman tare da Babban Sakataren hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Kano Alhaji Muhammad Abba Dambatta wacce ta mayar da hankali kan Shiryen-shiryen aikin hajjin 2023

1 min read

Hirar ta Mai da hankali ne kan kan Shiryen-shiryen aikin hajjin 2023.

Hukumar ta kuma ta kuma bayyana karfar mafi karancin kudin aikin hajjin bana na Naira Miliyan daya da dubu biyar kafin a sanar da kudin kujerar aikin hajjin a bana.

Haka kuma Hukumar ta bayyana irin nasarori da Hukumar ta samu a aikin hajjin da ya gabata.

Sakataren ya kuma ce a bana Hukumar ta fara Shirin ta da wuri domin samun gudanar da aikin cikin nasara.

Ya kuma ce Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa Hukumar dukkan abubuwan da take bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *