January 30, 2023

JAMI`AN RUNDUNAR YANSANDA SUN CI ZARAFIN WATA `YAR JARIDA MA`AIKACIYAR RAHMA MEDIA GROUP

1 min read
Share

Jami’an rundunar ‘yan sanda sun yi awon gaba da ɗaya daga cikin ma`aikatan Rahma Radio da Talbijin NAZIHA IBRAHIM, tare da sanya ta a dakin masu aikata laifi, sakamakon zarginta da daukar bidiyo lokacin da suka biyo sojoji a tsakiyar birnin Kano.

Cikakken bayani na nan tafe

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Copyright © All rights reserved. | Newsphere by AF themes.