Manchestee United ta doke Manchester City a Gasar Premier ta Kasar Ingila
1 min read
Share
Manchester united ta doke kungiyar kwallon kafa ta Manchester City da ci 2-1 a Cigaba da Gasar Premier ta kasar Ingila.
Wasan dai ya gudana ne a filin wasa na Old Trafford da misilin Karfe 1:30 na Rana