May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

A Ranar Asabar ne Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Kano zata bude Bitar Mako-Mako

1 min read

SANARWA! SANARWA!!
Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Kano na gayyatar Maniyyata aikin Hajjin wannan Shekara ta 2023 Maza da Mata halartar Bikin Bude Bitar Mako-Mako wato Asabar da Lahadi Wanda za”ayi a Cibiyar Bita ta S A S da Kuma sauran Cibiyoyin Bita 15 da ke fadin Jihar Kano a ranar Asabar 4 GA watan Fabreru,2023 da misalin karfe goma na safe
Da fatan Maniyyata zasu halarta
SANARWA DAGA
Hadiza Abbas Sanusi
DD/PEE / PRO

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *