May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

INEC ta ayyana Bola Ahmad a matsayin wanda ya lashe zaben Shugaban kasa

1 min read

Shugaban Hukumar Farfesa Mahmoud Yakubu ne ya sanar da hakan, a daren yau Laraba.

Shugaban Hukumar ya kuma ce Bola Ahmad ya cika dukkan ka’idojin da Hukumar ta shinfida tare da samun kuri’u mafi rinjayi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *