May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

NNL- Malumfashi FC ta doke Kano Pillars a wasan mako na uku

1 min read

Kungiyar kwallon kafa ta Malunfashi ta doke Kano Pillars daci 1-0 da nema a jihar Katsina.

Wannan shi ne karo na farko da Pillars tayi rashin nasa tun bayan da aka fara Gasar ya ajin kwararru ta kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *