May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

SANARWA SALLAR IDI DAGA WASU MASALLATAN JIHAR KANO

2 min read

1. Masallacin Amana dake miller road Kano da karfe 8:am
2. Masallacin idi na Zawachiki da karfe 8:30am
3. Masallacin garin Kanwa da ke karamar hukumar Madobi Karfe 9:00am
4. Masallacin idin garin Panshekara 8:00am
5. Masallacin garin Dausayi da ke karamar hukumar Ungogo 8:15am
6. Masallacin Juma’a garin Challawa da ke kan hanyar zuwa Madobi 8:30am
7. Masallacin Manaru da ke Bachirawa 8:00am
8. Inshallah masallacin Jumaa na Bompai kusa da dutsen Zurare zaa tayar da Sallar Idi da misalin karfe 8:15 na safe.
9.1. Masallacin Makarantar Zamzam dake Tudun Fulani, Darmanawa Layout, Kano, da karfe 8:30 na safe.

2. Masallacin Ahlussunna dake Kofar Arewa a garin Madobi, da karfe 9:00 na safe.

Ga sanarwar mu nan ta sallah idi
Insha Allahu gobe juma’a 21/4/2023 masallacin juma’a na sheikh Haruna Rasheed dake Rijiyar lemo layin Baure ‘yammata Dala local government Kano zai gabatar da sallah idi karfe 8:30am

““SANARWAR SALLAR IDI A MASALLACIN JUMA’A NA IBADURRAHMAN TUDUN YOLA GRA KANO

Ana Sanar.da Al’ummar Musulmi cewa,
In Allah ya kaimu gobe Juma’a 1 ga Watan Shawwal1444

daidai da 21 ga Watan Afrilu 2023,

za’a tayar da Sallar Idi

DA MISALIN KARFE 8:00 NA SAFE

a Masallacin Juma’a na
Ibadurahman
dake Unguwar Tudun Yola
Layin Prof. Attahiru Jega.

Allah yasa mu yi Sallah lafiya,

Allah ya karbi ibadun mu. Ameen!

✍️ Auwal Zakari Ayagi
Sakataren Masallaci“““

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *