Wasu matasa sun cinna wa wani Baburin Adaidaita Sahu da ake zargin na masu ƙwacen waya ne wuta a titin tsohuwar jami’ar Bayero da ke Kano
1 min read
Share
Wasu matasa sun cinna wa wani Baburin Adaidaita Sahu da ake zargin na masu ƙwacen waya ne wuta a titin tsohuwar jami’ar Bayero da ke Kano.