May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An nada Alhaji Laminu Rabiu a matsayin Sakataren hukumar Jindadin Alhazai ta Jihar Kano

1 min read

Alhaji Yusuf Lawan Chairman
Alhaji Laminu Rabi’u Executive Secretary
Sheikh Abbas Abubakar Daneji – Member
Shiek Shehi Shehi Maihula- Member
Amb. Munir Lawan- Memba
Shiek Isma’il Mangu, Memba
Hajia Aishatu Munir Matawalle- Memba
Dr. Sani Ashir- Memba
Sanarwar ta ce wadanda aka nada zasu karbi ragamar tafiyar da harkokin hukumar nan take domin ganin an samu nasarar gudanar da aikin Hajjin 2023.

Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya wallafa hakan.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *