May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya sanar da ƙwace asibitin yara na Hasiya Bayero tare da mayar da shi hannun gwamnatin Kano

1 min read

Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya sanar da ƙwace asibitin yara na Hasiya Bayero tare da mayar da shi hannun gwamnatin Kano.

Gwamnan ya bayyana hakan lokacin da ya kai ziyarar gani da ido asibitin a yammacin yau Lahadi.

Tsohuwar gwamnatin Kano ƙarƙashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ce ta cefanar da asibitin tare da canja masa matsuguni zuwa asibitin yara na titin gidan zoo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *