May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shekara daya Kenan da kisan Gillan da Wasu sojoji suka yiwa Sheikh Goni Aisami na Jihar yobe a Arewa maso Gabashin Kasar Nan

1 min read

Iyalan Marigayi fitaccen malamin addini islama wato Sheikh Goni Aisami dai sun bukaci Gwamnati da masu ruwa da tsaki susa baki domin ganin an hukunta wayanda suka kashe mahaifin su

Cikin wadannan hotunan da kuke Gani dai iyalan Marigayi Sheikh Goni Aisami ne suka Daga rubutu suna kira da’a hukunta wayanda suka kashe mahaifin mu.

Al’umma dai na Cigaba da adduar Allah l ya karbi shahadar Sheikh Goni Aisami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *