May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Sabbin ministoci sun fara isa wajen rantsarwa

1 min read

Ministocin da za a nada a Najeriya sun fara isa wurin da za a rantsar da su, yayin da suke shirin karbar mukamansu a hukumance da kuma fara ayyukansu.

A cikin wannan wata ne Majalisar Dattijan Najeriya ta kammala amincewa da sunayen da Tinubu ya gabatar mata domin tantancewa a matsayin ministoci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *