May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kamun kafa Dan takarar Gwamna a jam’iyyar PRP ya sauya sheka

1 min read

Dan takarar gwamnan Kano na jamiyyar PRP a 2023 Salihu Tanko Yakasai ya fice daga PRP zuwa APC.

Salihu Yakasai a shafinsa na Facebook yace shugaban Jam’iyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci da ya koma jam’iyar APC domin bada gudunmawa kuma tuni ya amsa wannan kira.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *