May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta kori ƙarar da Abba Ganduje ya shigar gabanta

1 min read

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta kori ƙarar da Engr.

Abba Ganduje ya kai na ƙalubalantar nasarar Tijjani Abdulƙadir Joɓe a Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado.

Kotun ta kuma umarci mai ƙara ya biya wanda ya ke ƙara da jam’iyyar NNPP dubu ɗari bibiyu.

Kotu dai a Nigeria na cigaba da yanke hukunci kan zabukan da suka gaba a kasar,inda a gobe Labara ake saran kotun sauraran korafefen zaban Shugaban kasa zata yanke hukunci kan nasarar da jam’iyyar APC ta samu a zaben Shugaban kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *