May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

An shiga yanke hukuncin ƙarar Atiku Abubakar na PDP

1 min read

Bayan dogayen bayanai da ka saurara daga Mai Shari’a Haruna tsammani wanda daga ƙarshe ya kori ƙarar jam’iyyar LP wadda Peter Obi ya yi mata takarar shugaban ƙasa.

Yanzu kuma an shiga yanke hukunci kan ƙarar ɗan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar.

Gabanin nan, ɗaya daga cikin lauyoyin Peter Obi ya tashi ya ƙalubalanci alƙalan da suka yanke hukuncin, inda ya nemi su yi masa ƙarin bayani kan abin da suka yanke.

Nan take alƙalen suka ce ba shi da wannanb hurumi, sai ya jira a fitar da bayanan bayan yanke hukunci ya gani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *