May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Hukumar da ke da alhakin shirya gasar kofin kwararru na Najeriya (NPL), sun dage fara buga gasar bana

1 min read

Cikin wata wasika da hukumar ta wallafa ta sanar da dage fara buga gasar zuwa wata Rana da basu bayyana ba.

Me zaku iya cewa a kan wannan matsaya da wannan hukuma ta dauka?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *