May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotun sauraron ƙarar zaɓe, ta tabbatar da Injiniya Sagir Koƙi na jam’iyyar NNPP a matsayin halattaccen dan majalisar wakilai ta ƙasa mai wakiltar karamar hukumar Birni

1 min read

Kotun sauraron ƙarar zaɓe, ta tabbatar da Injiniya Sagir Koƙi na jam’iyyar NNPP a matsayin halattaccen dan majalisar wakilai ta ƙasa mai wakiltar karamar hukumar Birni, ta kuma ci tarar wanda ya shigar da ƙara N300,000 ga bangarorin da yayi ƙara.

Muntari Ishak Yakasai, wanda ya yiwa jam’iyyar APC takarar dan majalisar wakilai a karamar hukumar Birni dake jihar Kano ne ya shigar da ƙarar, yana kalubalantar nasarar Koƙi, a zaɓen da aka gudanar ranar 25 ga watan Fabrairu na shekarar da muke ciki ta 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *