May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gawuna ya biyawa Daliban Jami’ar Bayero Mata kudin Registration

1 min read

Dr Nasiru Yusuf Gawuna wanda Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano ne, ya biya kudin na Dalibai Mata wanda suke Shekarar karshe a Jami’ar ta Bayero su kimanin 100.

Tuni Jami’ar ta Bayero ta karbi shaidar biyan kudin da Nasir Gawuna ya biyawa daliban Jami’ar kudin na Karatu da suka gaza biya kamar yadda Jaridar Politics Digest ta rawaito.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *