May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin Kano zata kulla alaka kasar da Ghana wajen bunkasa fannin lafiya da ci gaban tattalin arziki

1 min read

Gwamnatin Kano zata kulla alaka kasar da Ghana wajen bunkasa fannin lafiya da ci gaban tattalin arziki.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da ya karbi makuncin mataimakin ministan lafiya na kasar Mahama Ase Asesini, a fadar gwamnatin Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *