May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Majalisar dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban karamar Hukumar Gwale, Khalid Ishaq Diso bisa koke koken da wasu daga cikin Kansilolin karamar hukumar suka Kai majalisar

1 min read

Majalisar dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban karamar Hukumar Gwale, Khalid Ishaq Diso bisa koke koken da wasu daga cikin Kansilolin karamar hukumar suka Kai majalisar.

An dakatar dashi na tsawon wata uku, Kuma an umarci mataimakinsa Bashir Kasim Dandago, daya rike kujerar nan take har zuwa tsawon wata ukun.

Ana zarginsa ne Bisa sayar dawasu daga kadarorin karamar Hukumar.

Wakilin my ya rawaito mana cewar, Bayan karanto takardar ne Wasu Mambobin jam’iyyar APC suka fice daga zauren majalisar yayin karanto takardar dakatarwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *