May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Ya zuwa yanzu dai an dawo da wutar Lantarkin Nigeria

1 min read

lantarki a Najeriya, bayan ɗauke wuta a faɗin ƙasar sanadin durƙushewar babban layin lantarki na ƙasa da safiyar yau Alhamis.

Lamarin dai ya haddasa rasa wutar lantarki ga kamfanonin raba lantarki a faɗin Najeriya.

Sai dai an dawo da wutar, wadda ɗaukewarta ta shafi sassan Najeriya tsawon sa’o’i.

Tun da farko dai Kamfanin tura wutar lantarki (TCN) ya tabbatar da durƙushewar babban layin lantarki na Najeriya, amma kuma ya ba da tabbacin cewa ana ƙoƙarin shawo kan lamarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *