May 20, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kwamishinan kasuwanci da masana’antu Alhaji Abbas Sani Abbas ya rantsar da Sabon Shugaban kasuwar Kofar Wambai

1 min read

A yau ne Kwamishinan Kasuwanci da Masana’antu Na Jihar Kano, Hon. Abbas Sani Abbas Ya Rantsar Da Sabon Shugaban Kasuwar Kofar Wambai, Alh. Nasihu Ahmed Garba (Dan China).

Taron rantsuwar ya samu halartar manyan Baki da Kuma masoya da dama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *