May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Raba Gaddama wannan ita ce Alkaliyar da zata yanke hukunci a gobe

1 min read

Laraba ita ce Ranar da za’a yanke hukuncin shari’ar Gawuna da Gwamnan Kano Abba Gida -Gida.

Tuni dai komai ya kammala Domin gudanar da wannan shari’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *