Mawaki Dauda Kahutu Ra-Ra-Ra yayi hatsarin Mota
1 min read
Rahotanni Dake iskemu Yanzu Haka na nuni Da cewa Mawai Dauda Kahutu Rarara Yayi Hatsarin Mota a Hanyarsa Ta Zuwa Filin Sauka da Tashin Jiragen Sama wato Airport.
Sai dai Kuma Bayyanan Da Mikiya Hausa Times Ta samu ya Bayyana cewa Dauda kahutu RararaYana cikin koshin Lafiya.
Motar Dauda Kahutu Rarara dai ta kwace zuwa Cikin wani Kwalbati Wanda Hakan yasa Gaban Motar Lalaecewa.