May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Jamhuriyar Nijar ta hana fitar da iskar gas zuwa ƙasashen waje har zuwa wani lokaci

1 min read

Gwamnatin ƙasar ta sanar da hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Talatar da ta gabata.

Sanarwar ta ce ya kamata a yi amfani da gas din da ake haƙowa a ƙasar wajen wadata kasuwannin cikin gida, kuma idan aka samu wadatan shi sosai, za a iya neman izini na musamman na fitar da shi zuwa kasashen waje.

Nijar dai ta saba fitar da iskar gas din ta zuwa makwabciyarta Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *