May 28, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnatin jihar Kano ta raba kayayyakin aikin gayya tare da tsaftace lungu da sako dake fadin jihar

1 min read

Gwamnatin jihar Kano ta raba kayayyakin aikin gayya tare da tsaftace lungu da sako dake fadin jihar

Shugaban Ma’aikatan fadar Gwamnatin jihar Kano Alhaji Shehu Sagagi Wanda ya Wakilci Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da daukar sababbin ma’aikatan tsaftace lunguna da sako, inda aka basu kayan aiki nan take domin fara gudanar da aikin.

Rabon kayan ya gudana ne karkashin jagorancin Ma’aikatar Muhalli ta jihar Kano, Wanda Shugaban Hukumar kwashe shara ta jihar Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya halartar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *