May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Kotu ta bai wa gwamnatin Kano wa’adin mako 1 ta biya diyyar naira biliyan 30 ga masu shagunan filin idi

1 min read

Babbar kotun tarayyar dai ta tabbatar da hukuncin da ta yanke da farko a 29 ga watan Satumba, saboda abinda ta kira da rushe shagunan ba bisa ka’ida ba.

Alkalin kotun, Samuel Amobeda, ya yanke hukuncin cewa a sanya kudin a asusun banki na kotun cikin kwanaki bakwai, kafin yanke hukuncin daukaka kara da gwamnati ta yi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *