May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Tuni dai alumma a Kano suka shiga alhini bisa rasuwa malamin Sheikh Dr. Yusuf Ali

1 min read

An kuma wallafa a shafin da yake yaɗa karatukansa na facebook cewa za’ayi jana’izarsa da karfe 1:30 na ranar yau litinin, a masallacin Murtala dake Kano.

Allah ya jikanshi, yasa Aljanna makoma ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *