May 21, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauka birnin Riyadh dake Saudiyya

1 min read

Tinubu ya Isa Saudiyya, gabanin taron da ƙasar ta shirya da kasashen Afirka.

Tinubu ya samu tarba daga mataimakin gwamnan Riyadh, Mohammed bin Abdulrahman Abdulaziz da kuma ambasadan Najeriya a Saudiyya, Yahaya Lawal.

Shugaban na Najeriya ya sauka a filin jirgin sama na King Khalid Airport dake Riyadh.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *