May 27, 2024

Bustan Daily

Trusted Source for Online News Publishing

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya ce zasu daukaka kara zuwa kotun Koli domin Karbo hakkinsu

1 min read

Gwamnatin jihar Kano za ta kalubalanci hukuncin da Kotun daukaka kara ta yanke a yau.

Gwamnan Kano Alhaji Abba K Yusuf ne ya sanar da hakan yayin tattaunawarsa da manema labarai.

Muna tafe da cigaba labarin a nan gaba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *